Tehran(IQNA) Ma'aikatar tsaron cikin gida ta gwamnatin sahyoniyawan ta kara wa'adin haramcin tafiye-tafiye kan Sheikh Raed Salah shugaban Harkar Musulunci a yankunan da ta mamaye a shekara ta 1948 a karo na uku.
Lambar Labari: 3488666 Ranar Watsawa : 2023/02/15